iqna

IQNA

tafiya ta Arbaeen
Tehran (IQNA) Cibiyar kula da kur'ani ta Najaf Ashraf dake da alaka da Majalisar Darul Kur'ani ta Haramin Abbas (AS) ta sanar da gudanar da baje kolin kur'ani karo na uku a kan hanyar Najaf Ashraf zuwa Karbala.
Lambar Labari: 3487830    Ranar Watsawa : 2022/09/10

Hojjatul Islam Abazari a hirarsa da Iqna:
tEHRAN (qna) Mai ba Iran shawara kan al'adu a kasar Iraki ya bayyana cewa, a yayin gudanar da tattakin Arba'in, ana gudanar da da'irar hadin gwiwa na masu karatun kur'ani na Iran da na Iraki, inda ya ce: Wadannan da'irar ayyuka ne masu tasiri na al'adu a ranar Arba'in, kuma a duk shekara suna samun tarba daga mahajjata.
Lambar Labari: 3487753    Ranar Watsawa : 2022/08/27